Amsoshin Takardunku: Ko buɗa baki da ruwan sanyi na janyo bugun zuciya?

An wallafa

Latsa hoton sama domin sauraren shirin

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa wata tambaya kan ko buɗa baki da ruwan sanyi na janyo bugun zuciya?