Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Rawar da kungiyoyi ke takawa wajen taimaka wa masu larurar amosanin jini
An wallafa
A wannan makon, shirin Lafiya Zinariya ya duba rawar da kungiyoyi masu zaman kansu ske takawa wajen taimaka wa masu fama da larurar amosanin jini.