Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hikayata 2020: Labarin ‘Numfashin Siyasata’ da ya zo na biyu
An wallafa
Labarin 'Numfashin Siyasata' na Surayya Zakari Yahaya shi ne ya zo na biyu a gasar Hikayata ta shekarar 2020.