Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon mai shekara 70 da ya koma jami'a bayan yin ritaya
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wani dattijo mai shekara 71 ya samu nasarar kammala digirinsa na biyu shekara 40 bayan kammala na farko.
Alhaji Shehu EL-Yakub ya yi digirin nasa na biyu ne a kan nazarin zaman lafiya da warware rikice-rikice a budaddiyar jami'ar Najeriya ta NOUN.
A makon jiya ne dattijon ya mika wa jami'ar kundin bincikensa bayan shafe shekara daya da rabi yana karatun.
Ɗaukar bidiyo da tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai