Kalli yadda mai rabo zai kayar da mai yawan ƙuri'u a zaɓen Amurka

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kai tsaye ba masu zaɓen ne ke zaɓar shugaban ƙasar Amurka ba, mambobin kwamitocin da ke zaɓar shugaban ƙasa ne ke yi.

Za a gudanar da zaɓen ne a watan Nuwamban 2020.

Ku kalli yadda tsarin ke aiki.