Nasarar da Super Eagles ta yi a '96 na ci gaba da burge duniya

An wallafa

Nasarar da Super Eagles ta yi a '96 inda ta lashe Kofin Duniya bayan ta doke Argentina ta burge duniya.

Najeriya ta samu nasarar ce a daidai lokacin da aka kakaba mata takunkumi na kasashen duniya.

Sai da 'yan wasan wancan lokacin na ganin Kofin da suka dauka ya taimaka wajen rage radadin takunkumin.