Tattaunawa akan cutar Sikila tare da Farfesa Abdullahi Ibrahim Musa

An wallafa

Masana kiwon lafiya sun yi bayar da shawarwari kan hanyoyin da al'umma za ta bi domin rage yaduwar cutar amosanin jini, wato sikila a yayin da ake wayar da kan mutane kan cutar a duk ranar 19 ga watan Yuni.

Farfesa Abdullahi Ibrahim Musa na Jami'ar jihar Kaduna da ke Najeriya ya yi wa BBC karin bayani a cikin wannan bidiyon: