Lafiya Zinariya: Abinci mai karfafa garkuwar jiki lokacin azumi da Covid-19

An wallafa

Latsa wannan alamar lasifikar domin sauraron shirin

Kwararrun likitoci da suka san sirrin da ke cikin kayan abinci sun bayyana muhimmancin cin abinci mai gina jiki, a lokacin da duniya ke fama da cutar korona.

Haka kuma da dama daga cikin kayan abincin da ke kara karfin garkuwar jiki, mata za su iya samunsu cikin sauki.

Domin sanin wadannan nau'oin abincin da ma yadda ya kamata mace ta yi amfani da su sai ku saurari shirin lafiya zinariya na wannan makon.