Coronavirus: Hotunan yadda aka bude jihohin Lagos da Kano da Kuma Abuja

An wallafa

An kwashe makonni cikin dokar hana fita a wadannan jihohin domin dakile yaduwar cutar korona a kasar.