Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Mahaifiyata ta sadaukar da kanta gare ni - Mai ciwo a kwakwalwa
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Amy Niang, mahaifiyar wata budurwa mai suna Najeebah, wadda ke fama ta ciwo a kwakwalwa, ta bayyana yadda rayuwarsu ta kasance.
A cewarta, diyar tata ba ta fara magana ba sai da ta kai shekara hudu, kuma ba ta fara tafiya ba sai da ta kai shekara 12.
Amy ta bayyana cewa shekara 14 da suka wuce, suna kwashe wata biyu a kowace shekara a asibiti domin kula da lafiyar diyarta.