Daga Titinanmu: Shin ko kun san cutar Coronavirus?

An wallafa

Latsa wannan hoton domin sauraron ra'ayoyin 'yan Najeriya kan cutar Coronavirus.

A filinmu na Daga Titinanmu na wannan makon mun leka titunan birnin Abuja domin jin ra'ayoyin 'yan Najeriya kan cutar Coronavirus.

Cutar ta Coronavirus dai ta fara bulla a kasar China a makon da ya gabata, inda hankalin manyan kasashen duniya.

Wasu nazarce-nazarce da aka tun bayan barkewar cutar sun yi zargin cewa cutar ta samo asali ne daga micizai.

Tuni kasashen Afirka irin su Najeriya da Ghana suka fara daukar matakan riga-kafi daga cutar.