Kafofin sada zumunta sun yi tasiri a zanga-zangar 2019

An wallafa
  • Ku latsa wannan hoton da ke sama domin kallo

Shekarar 2019 ta ga zanga-zanga da dama a fadin duniya.

Mun duba wasu abubuwan da suka zama jigo a jerin zanga-zangar da abubuwan da suka kara ruruta su.