Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kalli bidiyon manyan abubuwan da za su faru a shekarar 2020
An wallafa
Ku latsa wannan hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Yayin da aka yi bankwana da shekarar 2019, BBC ta duba wasu muhimman abubuwan da za su faru a cikin shekarar 2020.