Bidiyo 9 na BBC da ba za a manta da su ba a 2019

An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyo:

Ba za mu bari shekarar 2019 ta tafi haka ba tare da mun waiwayi wasu bidiyo da muka gabatar muku daga BBC Hausa ba.

Daga ciki akwai na tuna wa da muhawarar 'yan takarar gwamna na wasu jihohi da muka yi a farkon shekarar da ma wasu da dama.

Hada bidiyo: Fatima Othman