'Yadda na gina gida mai daki uku a cikin motata'

An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani mutum ya gina gida mai daki takwas a bisa babbar motarsa. Gidan na da dakin kwana guda uku da falo guda biyu da kuma bandaki guda uku.