Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda bankuna ke sanya 'yan gudun hijra tagumi
An wallafa
Kalli wannan bidiyon ka ga yadda bankuna da kungiyoyi ke cirewa mutane kudade wadanda suka kai jimullar dala biliyan 30 a kowacce shekara.