Hotunan bikin cika shekara 59 da samun 'yancin kan Najeriya

An wallafa

Najeriya ta samu 'yancin kanta daga Turawan mulkin mallakar Birtaniya ranar 1 ga watan Oktoban 1960 wato shekara 59 da suka gabata.