Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
‘Zawarci ba ya daga min hankali’
An wallafa
Laila Ali Othman wata mace ce mai sana'ar sayar da kayan gyara gida kamar kujeru da gadaje.
Ta taba yin aure, amma bayan auren nata ya mutu, sai ta kama sana'a domin samun abin da zai rufa mata asiri.
Ku latsa hotonta da ke sama domin jin hirar da BBC ta yi da ita kan zawarci da dogaro da kai.