Rufe layukan waya zai taimaka wa matsalar tsaro – Dr Pantami

An wallafa

Latsa wannan alamar lasifika domin kallon bidiyon

A cewar Minista Pantami, satar da ake yi ta hanyar intanet ta fi satar da ake yi gaba-da-gaba.