Bara za mu hana ba karaun allo ba - Buhari

An wallafa

Malam Garba Shehu ya ce tabbas gwamnatin Shugaba Buhari za ta haramta yin bara a nan gaba sannan za ta mayar da makarantun allo na zamani.