Yadda za ka kauce wa tarkon labaran bogi

An wallafa

Labaran bogi tamkar dan itaciyar tufa ne, zai iya kasancewa mai kyawun gani, amma idan ka gatse sai ka ji rubabbe ne sosai. Ga hanyoyin kaucewa labara kanzon kurege.