Gasar Hikayata: Saurari Labarin 'Almajiri'

An wallafa

A ci gaba da kawo muku karatun labarai goma sha biyun da suka cancanci yabo daga labaran gasar Hikayata ta BBC ta 2017, a wannan mako za mu kawo muku labarin 'Almajiri', na Lubabatu Maitafsir, Lowcost Mai Masallaci, Daura, jihar Katsinan Najeriya.

Halima Umar Saleh ce ta karanta labarin.