'Yar Isra'ilan da ke gwagwarmayar karbo 'ya'ya da mijinta daga Hamas

'Yar Isra'ilan da ke gwagwarmayar karbo 'ya'ya da mijinta daga Hamas
An wallafa

Hadas Kalderon, na fafutukar ganin ta kubutar da 'ya'yanta da mijinta wadanda 'yan bindigar Hamas suka sace tare da yin garkuwa da su a harin 7 ga watan Oktoba a harin Kibbutz.