Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda ake tilasta wa matan Uzbekistan shiga karuwanci a Indiya
Yadda ake tilasta wa matan Uzbekistan shiga karuwanci a Indiya
An wallafa
Wasu ƴan mata biyu ƴan asalin ƙasar Uzbekistan waɗanda aka tursasa wa shiga harkar lalata da maza a Indiya sun bayyana yadda fuskanci cin zarafi da muzgunawa.
A tattaunawarsu da BBC, sun ce masu safarar mutane sun riƙa yi musu barazana da kuma lakaɗa musu duka.