Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Kan ɓarnar ambaliyar ruwa 23/08/2024
Ra'ayi Riga: Kan ɓarnar ambaliyar ruwa 23/08/2024
An wallafa
Yayin da damina ta yi nisa a Najeriya da Nijar har da ma wasu ƙasashe a Afirka, ambaliyar ruwa na ci gaba da haddasa asarar rayuka da dukiya.
Wacce irin ɓarna ambaliyar ta haddasa? Waɗanne matakai ya kamata hukumomi da jama'ar gari su ɗauka don kauce wa ambaliyar?
Waɗannan batutuwa ne shirin na wannan mako ya tattauna