Abin da ke jawo toshewar jijiyoyin jini ga masu ciki

Abin da ke jawo toshewar jijiyoyin jini ga masu ciki
An wallafa

Shirin Lafiya Zinariya na wannan makon ya duba abin da ke jawo cutar toshewar jijiyoyin jini ga mata masu ciki.