Hikayata: Labarin Nakasa Ba kasawa Ba Ce

Hikayata: Labarin Nakasa Ba kasawa Ba Ce
An wallafa

A ci gaba da kawo muku labarai 12 da Alkalan Hikayata suka ce sun cancanci yabo a yau mun kawo muku labarin Nakasa Ba Kasawa Ba Ce.

Wanda Hauwa'u Abdullahi Gwabare daga jihar Kebbi ta rubuta, Nabeela Muktar Uba kuma ta karanta.