Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Lafiya Zinariya: Ciwon siga da illarsa kashi na ll
Lafiya Zinariya: Ciwon siga da illarsa kashi na ll
An wallafa
Filin Lafiya Zinariya na wannan makon ci gaban shirin makon da ya gabata ne wanda ya tattauna kan ciwon siga da kuma illar da yakan haifar wa mata masu ciki.