Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda Musulmai da Kirista suka sasanta bayan kashe-kashe a birnin Jos
Yadda Musulmai da Kirista suka sasanta bayan kashe-kashe a birnin Jos
An wallafa
Filin Gane Mini Hanyan wannan makon ya gabatar da rahoto na musamman ne kan yadda Musulmai da Kirista suka sasanta tsakaninsu bayan shekaru na rikici a birnin Jos na Jihar Filato.
Mukhtari Adamu Bawa ne ya haɗa rahoton yayin ziyarar aiki da ya kai birnin a watannin baya.