Gane Mani Hanya: 'Ƴan APC ne kan gaba wajen neman tsige Buhari'

Gane Mani Hanya: 'Ƴan APC ne kan gaba wajen neman tsige Buhari'
An wallafa

Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Sanata Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan Kano kuma mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawan Najeriya, game da yunƙurin tsige Shugaba Muhammadu Buhari.