Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amsoshin Takardunku : Me ke sa mutum ƙanjiki da kuma ƙwarewa? 02/02/2025
Amsoshin Takardunku : Me ke sa mutum ƙanjiki da kuma ƙwarewa? 02/02/2025
An wallafa
A filin na Amsoshin Takardunku na wannan makon za a ji bayani daga masana kan abin da ake nufi da gwamnatin haɗaka.
Sannan a fannin lafiya za a ji dalilin da ya sa mutum yake da ƙanjiki - wato yanayin da kan sa ciwo ba ya warkewa da wuri a jikin wasu.
Haka kuma za a ji daga masana lafiyar abin da ke sa mutum ya ƙware - misali idan yana cin abinci ko shan ruwa ko kuma ma haka kawai.