Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abin da ke sa mata manya fitsarin kwance
Abin da ke sa mata manya fitsarin kwance
An wallafa
Likitoci sun tabbatar da cewa akwai manya da ke yin fitsarin kwance kamar yadda yara ke yi da daddare.
Sai dai sun bayar da dalilai na kiwon lafiya da suka hada da ciwon suga, cutar mafutsara, cutar damuwa da wasu matsalar zamantakewa.
Inda suka kara da cewa duk babba da ke fitsarin kwance ya kamata ya je ya ga likita domin matsala ce da ke da magani.