Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hikayata 2023: Labarin Abincin wani
Hikayata 2023: Labarin Abincin wani
An wallafa
Daga cikin labarai 12 da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancaci yabo, a yau mun kawo muku labarin ABINCIN WANI wanda Aisha Nalado da ke unguwar Bajago a birnin Minna na jihar Naija ta rubuta.
Aisha Shariff Baffa ce ta karanta.