Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Lafiya Zinariya: Abin da ke sa jarirai kuka cikin dare
Lafiya Zinariya: Abin da ke sa jarirai kuka cikin dare
An wallafa
Filin Lafiya Zinariya na wannan makon ya tattauna da likita kan yadda uwa za ta gane lokacin da jaririnta ke jin yunwa.
Kazalika, shirin ya zaƙulo hanyoyin da ake gane kukan yunwa da kuma na lalura tsakanin jarirai, musamman kukan dare.