Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Aikin kare Buhari da daɗi da kuma wuya - Garba Shehu
Aikin kare Buhari da daɗi da kuma wuya - Garba Shehu
An wallafa
Filin Gane Mini Hanya a wannan makon ya karɓi baƙuncin Garba Shehu, mai magana da yawun Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.