Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Na ji baƙin ciki da Ingila ba ta je da ni Euro 2024 ba - Grealish
Jack Grealish ya ce cire shi daga cikin 'yan wasan Ingila da za su buga gasar Euro 2024 shi ne "Abu mafi ɓacin rai da na fuskanta a rayuwata".
Ɗan wasan Manchester City, mai shekara 28, ya ce ya “Raina ya ɓaci matuka” amma na yi amfani da abinda ya faru tare da kwarewa a matsayin kwarin gwiwa.
Grealish ya shiga sauyin ɗan wasa a tawagar Ingila da ta doke Bosnia-Herzegovina a wasan sada zumunta da ci 3-0 a St James Park, kusan mako guda a fara gasar, amma ba a saka shi cikin 'yan wasa 26 da Gareth Southgate ya sanar ba.
Ingila ta kai wasan karshe a Euro 2024, inda ta sha kashi a hannun Spain da ci 2-1.
"A gaskiya, a fagen kwallon kafa shine abu mafi muni da ya ɗaga min hankali da na taba fuskanta dangane da sana'ata.
"Na yi baƙin ciki sosai. Ni kaina yanzu ina ta ƙoƙari yin amfani da wannan a matsayin abin ƙarfafawa gwiwa a cikin wannan kakar."
Grealish ya koma City a matakin wanda aka saya mafi tsada a Burtaniya kan fam miliyan 100 daga Aston Villa a Agustan 2021, wata daya tsakani ya buga wa Ingila wasan karshe Euro 2020 da Italiya ta lashe kofin a Wembley.
Jack Grealish says being left out of England's Euro 2024 squad was the "most difficult thing I have had to deal with in my career".
The Manchester City forward, 28, said he was "heartbroken" but is determined to use the experience as motivation going forward.
Grealish came on as a substitute in England's 3-0 warm-up win against Bosnia-Herzegovina at St James' Park just over a week before the tournament started, but was not included in Gareth Southgate's final 26-man squad.
England would go on to reach the final, which they lost 2-1 to Spain.
"When you are on your holidays, every time you turn on the phone or the TV you just see it [the tournament], so it was hard not to see," added the former Aston Villa player, who has 36 England caps.
"I'll be honest, football-wise it was the most difficult thing I've ever had to deal with in terms of my own career.
"I was absolutely heartbroken. For myself now moving forward, I have to just try and use that as motivation going into this season."
Grealish cost City a British record £100m when he joined City from Villa in August 2021, one month after featuring for England in the Euro 2020 final against Italy.
"I felt I should have been in the [England] squad," added Grealish, who was speaking on City's pre-season tour of the United States.
"I feel like I offer something different to players in the England squad.
"But it is what it is.
"As I said, it was the hardest moment for me as a footballer. I've had a lot of ups and downs in my career."