Amsoshin takardunku 13/11/2022

Amsoshin takardunku 13/11/2022
An wallafa

Shirin na wannan makon ya duba batun sabuwar fasahar zamani ta Metaverse, shin mene ne sabuwar fasahar? sannan kuma ya ya take aiki?

Domin amsa waɗannan tambayoyi da ma wasu da suka shafe su, abokin aikinmu Haruna Ibrahim Kakangi ya tattauna da Abdullahi Salihu Abubukar da aka fi sani da Baban Sadiq, wani masanin fasahar zamani a Najeriya.