Hikayata: Labarin Ƙaiƙayi

Hikayata: Labarin Ƙaiƙayi
An wallafa

A ci gaba da kawo muku labarai 12 da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo

A yau mun kawo muku labarin Kaikayi wanda Hannatu Mahmud birnin Yero Kaduna, mazauniyar unguwar Dalladin Nasidi da ke birnin Kano ta rubuta.

Aisha Sherrif Baffa ce kuma ta karanta