Ra'ayi Riga kan girman ɓarnar sauyin yanayi a duniya

Ra'ayi Riga kan girman ɓarnar sauyin yanayi a duniya
An wallafa

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya tafka muhawara kan girman ɓarnar da sauyin yanayi ke haifarwa a faɗin duniya.

Yanzu haka taron Majalisar Ɗinkin Duniya kan sauyin yanayi na COP27 na gudana a ƙasar Masar, wanda ke samun halartar shugannin ƙasashen duniya.