Ra'ayi Riga kan wayar da kai game da kansar nono

Ra'ayi Riga kan wayar da kai game da kansar nono
An wallafa

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya yi muhawara kan wayar da kan mutane game da cutar daji ko kuma kansar nono.

An ware watan Oktoba kacokam don wayar da kan musamman mata domin yin gwaji da kuma kare kan su daga kamuwa da cutar.