Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hira ta musamman da Sarkin Dukku AbdulQadir Haruna Rasheed
Hira ta musamman da Sarkin Dukku AbdulQadir Haruna Rasheed
An wallafa
Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Sarkin Dukku Alhaji AbdulQadir Haruna Rasheed da ke Jihar Gombe a arewa maso gabashin Najeriya.
Mai martaban ya yi magana ne kan halin da masarautarsa ke ciki yayin da ake tunkarar babban zaɓe na 2023 a ƙasar.