Shin kun san asalin rikicin Isra'ila da Falasɗinu?

Shin kun san asalin rikicin Isra'ila da Falasɗinu?
An wallafa

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon - wanda Badariyya Tijjani Kalarawi ta gabatar - ya yi duba kan asalin rikicin da ke tsakanin Isra'ila da Falasɗinawa.