Hikayata: Labarin ‘Siyasarmu’

Hikayata: Labarin ‘Siyasarmu’
An wallafa

A ci gaba da kawo muku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a yau za mu kawo muku labarin ‘Siyasarmu wanda Sadiya Ibrahim da ke Sabuwar Unguwar, Railway kusa da kasuwar C/C Bauchi ta rubuta.

Aisha Sharif Baffa ce ta karanta.