Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ya ya tsarin gwamnati na barin kasuwa ta yi halinta a kan kuɗaɗen waje yake?
Ya ya tsarin gwamnati na barin kasuwa ta yi halinta a kan kuɗaɗen waje yake?
An wallafa
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako ya yi duba kan batun tsarin gwamnatin Najeriya na baya-bayan na cewa kasuwa ta yi halinta a kan kuɗaɗen waje musamman ma dala.
Shirin wanda Muhammad Annur Muhammad ya gabatar, ya kuma amsa tambaya kan yadda ya kamata mutum ya yi wajen tsutsar kunne.