Abin da doka ta ce game da ayyana kadarori kafin shiga ofis a Najeriya

Abin da doka ta ce game da ayyana kadarori kafin shiga ofis a Najeriya
An wallafa

Filin Gane Mini Hanya na wannan makon ya tattauna da Shugaban Hukumar Ɗa'ar Ma'aikata Farfesa Muhammad Isa.