Lafiya Zinariya - Hawan Jini

Lafiya Zinariya - Hawan Jini
An wallafa

Shirin Lafiya Zinariya na wannan makon, wanda Habiba Adamu ta gabatar, ya duba matsalat hawan jini, da abubuwan da ke haddasa cutar, da yadda za a magance ta.