Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Gane Mini Hanya: Tare da shugaban Kungiyar Sanatocin Arewacin Najeriya
A Najeriya wasu 'yan hammaya a Majalisar Dattijan kasar, sun ce alamu sun nuna cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu bai fahimci mulkin Najeriya ba.
Shugaban ƙungiyar Sanatocin Arewacin Najeriya, Abdul Ahmed Ningi wanda ɗan jam’iyyar hammaya ta PDP ne na cikin masu bayyana hakan.
A cikin filinmu na Gane Mini Hanya na wannan makon sanatan ya kuma bayanan ra'ayinsa a kan sauye-sauyen da za a yi wa wasu ma'aikatun gwamnatin kasar