Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake haɗa kunun tapioca
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake haɗa kunun tapioca
An wallafa
A yau Ummulkulsum wadda aka fi sani da Kulsum creations ta nuna mana yadda ake haɗa kunu ko lemun tapioca.