Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Kan yaƙi da Talauci 18/10/2024
Ra'ayi Riga: Kan yaƙi da Talauci 18/10/2024
An wallafa
Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya duba ƙoƙarin da ake yi na yaƙi da talauci a faɗin duniya, musamman a ƙasashen Afirka.