Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ana Maulud a Saudiyya? Me ke jawo shanyewar ɓarin jiki?
Ana Maulud a Saudiyya? Me ke jawo shanyewar ɓarin jiki?
An wallafa
Shrin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambyaa biyu ka ko ana yin bikin Maulud a Saudiyya da kuma abin da ke jawo shanyewar ɓarin jiki?.
Nabeela Mukhtar Uba ce ta gabatar da shirin.